VOA60 DUNIYA: Firayin Ministan Kasar Japan Shinzo Abe Ya Lashe Zaben Shugaban Kasa

Your browser doesn’t support HTML5

Firayin Ministan kasar Japan Shinzo Abe ya lashe zaben shugaban kasa da aka yi a karsahen makon da ya gabata da tazara mai yawa, kuma ya sanar da cewa zai yi garambawul a kundin tsarin mulkin kasar.