BIDIYO: Hukumar NDLEA Ta Gudanar Da Babban Taron Masu Ruwa da Tsaki Domin Jayo Hankalin Jama'a Kan Illar Shaye-shaye

Your browser doesn’t support HTML5

Domin karrama ranar yin Allah waddai da shaye-shayen miyagun kwayoyi a Najeriya Hukumar NDLEA ta gudanar da babban taron masu ruwa da tsaki domin jayo hankalin jam'a kan illar shaye-shayen miyagun kwayoyi dake halaka matasan kasar da yawa.