VOA60 AFIRKA: Hukumomi Sun Ce Akalla Mutane 44 Sun Mutu A Nijar

Your browser doesn’t support HTML5

Hukumomi sun ce akalla mutane 44 sun mutu a Nijar, wasu dubu 70 kuma sun rasa matsugunnan su sanadiyyar ambaliyar ruwa.