Hukumomin Tsaro A Jamhuriyar Nijer Sun Umurci Jami’an Tsaro Su Dakatar Da Mmfani Da Wayoyin Hannu

Your browser doesn’t support HTML5

Hukumomin tsaro a jamhuriyar Nijer sun umurci jami’an tsaro su dakatar da amfani da wayoyin hannu da dukkan wata na’urar nadar hoto a fagen fama da nufin kawo karshen dabi’ar fallasa hotuna da bayanan sirrin tsaro a shafikan sada zumunta.