Hukumoni Sun Sanar Da Wani Sabon Tsarin Amfani Da Harshen Uwa Wajen Koyar Da Yan Firamare

Your browser doesn’t support HTML5

A karkashin sabon tsarin, za a rika amfani da harshen asali na daliban firamare ne kadai wajen koyar da su daga shekarar farko zuwa shekara ta shida, yayin da za a sanya turancin Ingilishi daga matakin sakandare.