VOA60 DUNIYA: Iran ta samar da sinadarin uranium da ta sarrafa kilogram 17 daga kashi 20 bisa dari cikin kasa da wata daya

Your browser doesn’t support HTML5

Kasar Iran ta samar da sinadarin uranium da ta sarrafa kilogram 17 daga kashi 20 bisa dari cikin kasa da wata daya, abinda ya sa kasar ke kusa da matakin yin makamin nukiya yayin da zaman dar-dar da Amurka ke karuwa.