VOA60 AFIRKA: A Dakar, Kotu Ta Saki Dan Gwagwarmaya Kemi Seba

Your browser doesn’t support HTML5

Senegal: Jama’a da dama a Dakar, suka yi raye raeye da kade kade bayan kotu ta saki dan gwagwarmayan nan Kemi Seba, wanda aka tsare bayan ya kona takardar kudi ta CFA, a wajan wani taro a yunkurinsa na kin amincewa da sabuwar takardar kudin.