Kaka Yayi wa AC Milan Wasa - 30/3/14

Kaka daga AC Milan

A Italiya, Kaka ya jefa kwallaye biyu a nasarar da AC Milan ta samu kan Chievo Verona, amma duk da haka, kungiyar ta matsa ne zuwa matsayi na 8, inda ta kamo Lazio.