VOA60 Duniya: Kakakin Majalisar Dinkin Duniya Yayi Kiran Gagawa Ga Dukkanin Bangarorin Kasar Syria Dake Rikici

Your browser doesn’t support HTML5

A Switzerland kakakin Majalisar Dinkin Duniya yayi kiran gagawa ga dukkanin bangarorin kasar Syria dake rikici da juna su samawa ‘yan gudun hijira dubu 140 hanya.