Kakakin 'Yan Sandan Najeriya Ya Bayyana Matakan Tsaro Da Za A Dauka Lokacin Zabe

Your browser doesn’t support HTML5

Hira ta musamman da CSP Olumuyiwa Adejobi, kakakin rundunar ‘yan sandan Najeriya don jin irin matakan da ake dauka na ganin an yi zabe lafiya.