Kana Da Aiki, ko Kana Iya Samun Aiki Yanzu Haka a Najeriya? - 21/03/2014 Muna Son Jin Amsarku ko Text a Lamba +12403248053

Tambayar Yau graphic

Muna son jin ra'ayoyinku akan Tambayar Yau. Ku aiko da sakon email zuwa DandalinVOA@voanews.com ko Text ko sakon murya a +12403248053. Zamu sanya muryoyinku cikin shirin Dandalin VOA, zamu kuma wallafa sakonnin Text a wannan shafin.