VOA60 Duniya: Kasar Iran Ta Bada Sanarwar Shirinta Na Bunkasa Harkokin Sojinta Da Kuma Kaddamar Da Wani Sabon Jirgin Saman Yaki

Your browser doesn’t support HTML5

Iran: Kasar iran ta bada sanarwar shirinta na bunkasa harkokin sojin ta da kuma kaddamar da wani sabon jirgin saman yaki, yayin da ake ci gaba da samun karuwar fargaba tsakanin ta da Amurka da sauran kasashe a sakamakon rigingimun da ke faruwa a gabas ta tsakiya.