Kashi 35% Na Marasa Lafiya Da Asibitocin Kasar Nijar Ke Karba 'Yan Najeriya Ne
Your browser doesn’t support HTML5
Kashi 35% na marasa lafiya da asibitocin kasar Nijar ke karba ‘yan Najeriya ne dake tsallakowa neman magani musamman wadanda ke da zama a garuruwan dake iyaka da Nijar.