Koch Na Kungiyar Liverpool Ya Roki 'Yan Wasanshi Da Su Kafa Tarihi

Yan wasan Libafull

Koch na kungiyar kwallon kafar Liverpool yace yana bukatar ‘yan wasan shi su kafa wani sabon tarihi a kungiyar.

Koch na kungiyar kwallon kafar Liverpool yace yana bukatar ‘yan wasan shi su kafa wani sabon tarihi a kungiyar.

Mr. Brendan Rodgers ya kalubalanci ‘yan wasan shi da kowanne ya yi rawar gani da duniya bazata manta da shiba a kungiyar ta Liverpooll a wasan da zasu buga ranar Talata.

Nasara da kawai kungiyar take nema a rukunin B na wasan cikin gida da za’a gwabza da kungiyar Basel wannan ka dai ya ishi kungiyar tasamu dama don shiga gasar wasannin zakaru na UEFA.

Ita kuwa kungiyar kwallon kafar Anfield tasamu damar lashe babbar kyauta ta kungiyar kwallon kafar kasashen turai a karo na 5 a shekar 2005.

Your browser doesn’t support HTML5

Wasanni Ayau