Brazil da Mexico Bitar Wasa

Your browser doesn’t support HTML5

Brazil ta shiga zagayen kusa da na gab da na karshe so bakwai a jere a gasar cin kofin duniya bayan da ta doke Mexico. Sakamakon Karshe: Brazil 2-0 Mexico