Ingila da Colombia Bitar Wasa

Your browser doesn’t support HTML5

Ingila ta kara fadada damarta ta samun nasara a gasar cin kofin duniya, bayan da ta doke Colombia a bugun fanareti a zagayen ‘yan 16. Sakamakon Karshe Ingila 1 (Ta ci Fanareti 4) Colombia 1 (Ta ci Fanareti 3)