BIDIYO: Mata Na Kokawar Karate A Afghanistan
Your browser doesn’t support HTML5
A kasar da aka haramtawa mata shiga wasannin motsa jiki, wadannan 'yan mata sun koma koyon kokawar karate domin kare kai.
Your browser doesn’t support HTML5