Kotun Kolin Amurka Ta Yanke Hukunci Hana Daukar Dalibai A Jami'o'i Bisa Launin Fata

Your browser doesn’t support HTML5

A makon da ya gabata ne Kotun Kolin Amurka ta yanke hukuncin hana amfani da tsarin ware wasu guraben daukan dalibai a jami’o’i bisa launin fatar dalibai.