VOA60 AFRIKA: Kotun Soja A Sudan Ta Kudu Tana Ci Gaba Da Shari’ar Sojoji 13 Da Ake Tuhuma Da Yin Fyade Ma Ma’aikatan Agaji

Your browser doesn’t support HTML5

Kotun soja a Sudan ta Kudu tana ci gaba da shari’ar sojoji 13 da ake tuhuma da yin fyade ma ma’aikatan agaji ‘yan kasashen waje da kuma kashe wata ‘yar jarida ‘yar kasar lokacin fada a Juba a watan Yulin bara