Kristoci A Wani Cocin ECWA A Maryland Sun Gudanar Da Bukukuwan Krisimeti Da Wakoki Da Raye-raye

Your browser doesn’t support HTML5

To anan Amurka ma, kamar a sauran wurare, Kiristoci a wani cocin ECWA a Maryland, sun yi bukukuwan Kirsimetin na bana ne da wakoki da raye-raye na tunawa da haihuwar Yesu Almasihu.