Ku Kalli Yadda Mutane Suka Fita Zabe, Maris 28, 2015

Your browser doesn’t support HTML5

A Najeriya, miliyoyin mutane ne su ka fita rumfunan zabe domin su kada kuri'unsu a zaben shugaban kasa da na 'yan majalisu.