Kungiyar Matasa Ta Rescue Frontier Of Nigeria Ta Fara Koyar Da Matasa Dabarun Agaji

Your browser doesn’t support HTML5

Wata kungiyar matasa a Jos, Rescue Frontier of Nigeria ta tashi tsaye domin ta wayar da kan mutane game da muhimmancin bayar da taimakon gaggawa. Kungiyar ta na ziyartar makarantu domin koyawa dalibai wasu dabarun agaji.