BIDIYO: Kungiyar Musulmi Ta Ma'aikatan Kiwon Lafiya (IMAN) Ta Tallafawa Marasa Karfi.

Your browser doesn’t support HTML5

Kungiyar Musulmi Ta Ma'aikatan Kiwon Lafiya (IMAN) ta tallafawa marasa karfi a wani kauye inda ta duba lafiyarsu tare da basu magunguna a kyauta.