Kwararre Akan Harkokin Ilmi A Najeriya Sama'ila Musa Ya Mana Karin Haske Akan Yajin Aikin ASUU

Your browser doesn’t support HTML5

Ganin cewa dakatar da yajin aikin da kungiyar ASUU ta yi yana tattare da wasu sharuda, Sama’ila Musa, kwararre kan harkokin ilimi dangane da makomar yajin aikin na ASUU, ya mana karin haske.