Wasu mutane kennan daga Gwoza, jihar Borno, da tashe-tashen hankula ya raba da gidajensu, suna taro a sansanin ‘yan gudun hijira a lokacin da gwamnan jihar Borno Kashim Shettima (babu hotonshi) a garin Mararaba Madagali, jihar Adamawa. Fabrairu 18, 2014.
Mutanen Bama sun ce har rijiyoyinsu 'yan Boko Haram suka jefa bam ciki; Dangote yace zai yi kokarin rage talauci a arewa, a Lagos kuma ana ci gaba da cacar baki kan suturar 'yan makaranta
WASHINGTON, DC —
Mutanen Bama sun ce har rijiyoyinsu 'yan Boko Haram suka jefa bam ciki; Dangote yace zai yi kokarin rage talauci a arewa, a Lagos kuma ana ci gaba da cacar baki kan suturar 'yan makaranta
Your browser doesn’t support HTML5
LABARAI - Mutanen Bama Sun Koka, Ana Cacar Baki A Lagos, Dangote Kuma Yace Zai Rage Talauci