Labarin Wani Yaro Mai Zane-Zane Tamar Babban Mutu Mai Zurfin Karartu

Your browser doesn’t support HTML5

Mun waiwayi shekarar da ta kare ne inda muka samu zantawa da wani yaro dan shekara 15 wanda Allah ya horewa baiwar zane-zane. Yaron dai bai yi karatun boko ba, amma zanen da yake yi, tamkar wani babban mutun ne da ya yi karatu mai zurfi.
Mun waiwayi shekarar da ta kare ne inda muka samu zantawa da wani yaro dan shekara 15 wanda Allah ya horewa baiwar zane-zane.
Yaron dai bai yi karatun boko ba, amma zanen da yake yi, tamkar wani babban mutun ne da ya yi karatu mai zurfi.