LAFIYA UWAR JIKI:Tattaunawa Da Dr. Mustapha Ahmed Yusuf

Aishatu Sule

LAFIYA UWAR JIKI:Tattaunawa da Likita a Asibitin Koyarwa na Malam Aminu Kano Dr. Mustapha Ahmed Yusuf akan sabuwar fasahar warkar da miki ko gymbo, ko mummunan rauni cikin sauki. Tuni Asibitin na Malam Aminu Kano suka fara amfani da fasahar kuma kwalliya na bayan kudin sabulu, a cewar Dr. Mustafa.

Your browser doesn’t support HTML5

LAFIYA UWAR JIKI: Tattaunawa da Dr. Mustapha Ahmed Yusuf akan sabuwar fasahar warkar da kurji ko gymbo ko mummunar rauni a jikin bil adama