LAFIYARMU: Duk Da Gargadin Da Ake Yi, Wadansu Mutane A Afrika Suna Ta Rububin Sayen Maganin Chloroquine

Your browser doesn’t support HTML5

Duk da gargadin da ake yi, wadansu mutane a Afrika suna ta rububin sayen maganin kulorokwin da ake amfani da shi wajen maganin zazzabin cizon sauro, da ya sa aka shiga karancinshi a kantunan sayar da magunguna