LAFIYARMU: Kungiyoyin Aikin Jinkai Sun Yi Gargadin Cewa, Cutar COVID-19 Zata Iya Yin Barnar Gaske A Sansanin ‘Yan Gudun Hijira

Your browser doesn’t support HTML5

Majalisar Dinkin Duniya ta yi kiyasin cewa, akwai sama da ‘yan gudun hijira miliyan 30 a kasashen duniya, galibi suna zama a yanayin da cutar coronavirus zata iya yaduwa cikin sauki.