LAFIYARMU: Kwararren A Fannin Kiwon Lafiya Dakta Aminu Magashi Garba Ya Yi Bayani Kan Yadda Za A Inganta Harkokin Kiwon Lafiyar Jama’a

Your browser doesn’t support HTML5

Masana kiwon lafiya sun bayyana cewa nagartattun kayan aikin kiwon lafiyar jama'a sun kunshi gine-gine, kwararrun ma’aikata, isassun kayan aiki, samun kayan aikin masu fasahar zamani da bayanai.