LAFIYARMU: Ma’aikatan Kiwon Lafiya Na Ba Da Gudummawar Lokaci Da Ƙwarewar Su Don Samar Da Ingantaccen Kiwon Lafiya

Your browser doesn’t support HTML5

A kowacce shekara, dubban likitoci ‘yan sa kai, ma'aikatan jinya, da sauran ƙwararru a fannin kiwon lafiya na yin bulaguro zuwa kasashen duniya daban-daban don gudanar da aikin bada kiwon lafiya ga al’umma.