LAFIYARMU: Masu Bincike Sun Ce Cin Naman Dodon Kodi Na Iya Sa Mutum Rashin Lafiya.

Your browser doesn’t support HTML5

A wannan makon, shirin Lafiyarmu zai duba yadda ake samun barkewar cututtuka da ake samu daga dabbobi ko tsuntsaye wadanda ke haifar da damuwa tsakanin masana kiwon lafiya.