LAFIYARMU: Tasarin Matakin Hana Zubar Da Ciki Da Kotun Kolin Amurka Ta Yi Ga Afirka

Your browser doesn’t support HTML5

Wasu Kungiyoyin kasa da kasa da masu fafutuka sun nuna damuwa a game da tasirin hukuncin da kotun kolin Amurkar ta yanke musamman yadda zai shafi kasashe masu tasowa ciki har da nahiyar Afirka.