LAFIYARMU: Wadansu Iyalai Suna Dandana Kudarsu Sakamakon Matakan Hana Zirga Zirga Da aka Dauka da Nufin Dakile Yaduwar COVID 19

Your browser doesn’t support HTML5

A kasar Zimbabwe, wadansu iyalai suna dandana kudarsu sakamakon matakan hana zirga zirga da aka dauka da nufin dakile yaduwar COVID 19, yayinda suke fadi tashi wajen neman abinda za su ci