LAFIYARMU: Wani Yaro Dan Shekaru 9 Ya Nuna Bajinta Duk Da Cewa Yana Fama Da Lalurar Nakkasa

Your browser doesn’t support HTML5

A cikin shirin lafiyarmu na wannan makon zamu ga yadda wani Yaro dan shekaru 9 ya nuna bajinta a tsakanin al'umarshi duk da lalurar nakkasa da yake fama da ita. Za kuma a ga yadda wadanda aka haifa da gaula-gaula za su Iya rayuwa mai inganci.