LAFIYARMU: Yadda Karuwar Bullar Cutar Kwalara Da Ake Samu A Kasashen Duniya Ke Sanya Kwararru Cikin Fargaba

Your browser doesn’t support HTML5

Hukumar kula da ‘yan gudun hijira ta Majalisar Dinkin Duniya ta bukaci tallafin kasa da kasa don yaki da barkewar cutar kwalara a tsakanin 'yan gudun hijira.