LAFIYARMU: Yadda Za a Iya Kare Kai Daga Samun Raunuka Yayin Wasanni

Your browser doesn’t support HTML5

A wannan makon, shirin Lafiyarmu zai maida hankali ne kan raunukan da ake samu a wasanni da kuma yadda za’a iya kare Kai daga samun raunukan yayin da aka fara gasar cin kofin kwallon kafa ta duniya a kasar Qatar.