An Ceto Maciji 'Mai Tashi Sama' A India
Your browser doesn’t support HTML5
Wannan macijin ana kiransa Chrysopelea a turance kuma yawanci an fi samunsa a yankin kudancin Asiya sannan ba ya da guba mai tsanani.
Your browser doesn’t support HTML5