Mai Zanen Kaya Virgil Abloh Ya Rasu Sanadiyar Cutar Sankara

Your browser doesn’t support HTML5

Mai Zanen kaya Virgil Abloh, Jagora a fannin zanen kwalliya wanda ake kwantata shi da Karl Lagerfeld na zamanin sa , ya rasu sanadiyar cutar sankara. Ya mutu a shekara 41, an sanar da mutuwar Abloh ne a ranar Lahadi daga LVMH Louis Vuitton da lakabin Off White, iri da ya kirkiro.