Manoma A Ghana Sun Rungumi Sabbin Hanyoyin Rage Lalacewar Kayan Gonakinsu

Your browser doesn’t support HTML5

Manoma a Ghana sun rungumi sabbin hanyoyin rage lalacewar kayan gonansu bayan girbi da kuma bunkasa hanyoyin samun kudaden shiga.