VOA60 AFIRKA: Masanan Neman Kayan Tarihi a Cikin Kasa Sun Tono Wasu Gawarwaki Da Dama a Misra

Your browser doesn’t support HTML5

A can kasar Misra masanan neman kayan tarihi a cikin kasa sun tono wasu gawarwaki da dama, masu launoni iri-iri da kuma wasu gummuka fiye da 1000 a cikin wata tsohuwar makabarta mai shekaru 3,500.