Masu Ikon Fada a Ji a Najeriya: Buhari, 2003 - 2014

Dan takarar shugabancin kasa Atiku Abubakar, Disamba 11, 2014.

Tsohon shugaban kasar Najeriya Janar Muhammdu Buhari da Kawu Baraje.

Zaben 2015 a Lagos, Disamba 10, 2014.

Janar Mohammadu Buhari da Atiku Abubakar a Lagos, Disamba 11, 2014.

Dan takarar shugabancin kasa kuma tsohon shugaba Muhammadu Buhari kafin ya gabatar da kudurinsa a taron fidda gwani da APC tayi, Disamba 11, 2014.

Gen. Muhammadu Buhari da Abdulsalam Abubakar.

‘Yan Takarar Shugabancin Kasa na APC na Shirin Kalubalantar Jonathan, Disamba 11, 2014.

Janar Muhammadu Buhari, dan takarar shugaban kasa a gefedn hagu tare da mataimakinsa Tunde Bakare daga gefen dama a wajen gangamintaron siyasa a birnin Ikkon Nigeria.

Janar Muhammadu Buhari da ANPP a Port Harcourt, Aprila 17, 2007.

Janar Muhammadu Buhari da ANPP a Daura, Najeriya, Aprila 20, 2007.

Janar Muhammadu Buhari da ANPP a Lagos, Aprila 10, 2007.

Janar Muhammadu Buhari yayi magana a Najeriya Labor Congress a Abuja, Aprila 16, 2003.

Masu Ikon Fada a Ji a Najeriya: Tsohon shugaban kasar Najeriya Janar Muhammdu Buhari.