Masu Kamfanoni A Najeriya Suna Kokawa Da Hauhawar Farashin Hatsi Sakamakon Yakin Rasha Da Ukraine
Your browser doesn’t support HTML5
Masu kamfanoni da masana’antu a Najeriya suna kokawa da hauhawar farashin hatsi, musamman alkama, sakamakon yakin da Rasha ke yi da Ukraine.