Masu Sana'ar Kamun Kifi A Nijar Sun Nuna Damuwa Ga Janyewar Ruwan Tafkin Madarunfa
Your browser doesn’t support HTML5
A Jamhuriyyar Nijar masu sana’ar kamun kifi da masu noman rani a babban tafkin Madarumfa dake cikin yankin Maradi a gabas maso tsakiyar kasar, sun nuna damuwarsu game da yadda ruwan wannan tafkin ke ci gaba da janyewa.