Matan Karkara Manoma A Nijar Sun Ce Rashin Ingantaccen Iri Na Hana Su Fadada Ayyukansu
Your browser doesn’t support HTML5
Kananan manoma mata a yankunan karkarar dake Nijar sun ce rashin samun muhimman abubuwan noma kamar ingantaccen iri da taki na hana su fadada ayyukansu na gona.