Matasa A Jos Sun Gudanar Da Gangami Na Wayan Da Kan Juna Game Da Mallakar Katin Zabe

Your browser doesn’t support HTML5

Matasan suna wayar wa 'yannuwansu kai game da mallakar katunan zabe kamar yadda ya wakana a Jos, arewa ta tsakiyar Najeriya, wajen wani gangami na mallakar katin zabe.