Matasa A Nijar Sun Fara Farfado Da Wasu Al'adun Gargajiya Na Aure Da AKa Manta
Your browser doesn’t support HTML5
A Jamhuriyyar Nijar sannu a hankali matasan wasu biranen kasar musamman ma na birnin Yamai, sun fara farfado da wasu al'adun gargajiyar kasar da aka fara mantawa da su musamman ma a bikin aure.