BIDIYO: Matasa Masu Cike Ramuka Kan Hanyoyin Mota A Najeriya

Your browser doesn’t support HTML5

Matasa a ko ina a Najeriya suna gudanar da ayyukan cike ramukan dake kan hanyoyin mota, akasari don irin taro da sisin da masu wucewa ke ba su, amma kuma a wani gefen domin taimakawa al'ummarsu.