BIDIYO: Matashiya Zainab Mu'azu Tana Yin Takalma, Kuma Ba Wanda Ya Koya Mata

Your browser doesn’t support HTML5

Wasu mutane a garin Jos har suna zargin cewa watakila aljanu ne suka koya ma Zainab Mu'azu mai shekaru 14, yadda ake yin takalma, domin har shagon yin takalma take da shi a gidansu. Sai dai ta ce an taba ce mata babanta yayi aikin Shushaina lokacin yana yaro.