An Yi Jerin Gwano Da Tarurruka Domin Ranar Watan Mayu Ta Duniya
Mutane sun yi tafiyar kafa da jajayen tutoci a wani gangami da akayi a ranar 1 ga watan Mayu a birnrin Moscow dake Rasha.
Ma'aikata sun rike tutoci da alamu a yayin da ake wani gangamin ranar watan Mayu ta duniya a garin Phnom Penh dake Cambodia, Mayu 1, 2018.
Wani mai zanga zanga a ranar 1 ga watan Mayu a birnin Paris dake Faransa.
Ma'aikata sun tura jami'an 'yan sanda har suka karya katanga a lokacin wani taro na ranar watan Mayu a gundumar kasuwanci a Jakarta a kasar Indonesia.
Wani mutun da 'yarsa sun gudu daga wurin da masu zanga-zanga da' yan sanda suka tarwatsa a lokacin gangamin ranar waran Mayu da suka yi tashin hankali, a Santiago.
Wta mata na daga tutar kasar ta a ranar da ake gangamin ranar watan Mayu a kasar Cuba.
Yara a kasar India na aiki a wata ma'aikatar bulo a wajen garin Jammu a ranar 1 ga watan Mayu.
Turkish riot police scuffle with a group of protesters as they attempted to defy a ban and march on Taksim Square to celebrate May Day in Istanbul, Turkey, May 1, 2018.